Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • lfb pp. 122-123
  • Gabatarwar Sashe na 9

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwar Sashe na 9
  • Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Makamantan Littattafai
  • Jehoiada Ya Yi Karfin Hali
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Jehoash Ya Bar Bauta wa Jehobah Domin Mugayen Abokane
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Ta So Ta Yi Taimako
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
  • Wani Mayaki da Kuma Wata Yarinya
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Darussa daga Littafi Mai Tsarki
lfb pp. 122-123
Wata ’yar Isra’ila tana yi wa matar Na’aman magana

Gabatarwar Sashe na 9

Wannan sashen ya koya mana game da matasa da annabawa da kuma sarakuna da yawa da suka kasance da bangaskiya. A ƙasar Suriya, wata yarinya ’yar Isra’ila ta yi imani cewa annabin Jehobah zai iya warƙar da Na’aman. Annabi Iliya ya kasance da gaba gaɗi cewa Jehobah zai kāre shi daga maƙiyansa. Babban Firist mai suna Jehoiada ya sa ransa cikin hadari don ya kāre Jehoash daga hannun kakarsa Athaliah. Sarki Hezekiya ya dogara ga Jehobah don ya san cewa zai ceci Urushalima kuma bai miƙa wuya ga Assuriyawa ba. Sarki Josiah ya cire gumakan da ke ƙasar, ya gyara haikalin Jehobah kuma ya sa mutanensa su soma bauta wa Jehobah.

MUHIMMAN DARUSSA

  • Ko da kai ƙarami ne sosai, za ka iya yin wa’azi game da Jehobah

  • Jehobah ya yi alkawari cewa zai kasance tare da mu idan muna yin abubuwa masu kyau

  • Kamar Yunana, ka riƙa bin umurnin Jehobah kuma kada ka yi gunaguni idan abubuwa ba su faru yadda kake zato ba

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba