Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 150
  • Mu Bi Allah Don Mu Sami Ceto

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mu Bi Allah Don Mu Sami Ceto
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Ya Soma Sarautarsa
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Ka Albarkaci Taronmu
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Mu Ci Gaba da Sa Mulkin Allah Farko
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Jehobah Ne Karfinmu
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 150

WAƘA TA 150

Mu Bi Allah Don Mu Sami Ceto

Hoto

(Zafaniya 2:3)

  1. 1. Mutane sun haɗu

    Suna ƙin mulkin Yesu.

    Damar da Allah ya ba su

    Ta riga ta zo ƙarshe.

    Mulkinsu ya isa,

    Mulkin Allah muke so.

    Yesu zai cire maƙiyansa,

    Ba zai yi jinkiri ba.

    (AMSHI)

    Jehobah zai ’yantar da mu,

    Mu yi imani da Allah.

    Mu yi adalci,

    Mu yi aminci,

    Mu goyi bayan Mulkinsa.

    Jehobah za ya cece mu,

    Shi mai iko ne.

  2. 2. Mutane su zaɓa

    Ko za su ji wa’azi.

    Muna ba su wannan damar

    Domin su sami ceto.

    Kome tsanantawa

    Ba za mu ji tsoro ba.

    Jehobah za ya kula da mu,

    Zai ji addu’o’inmu.

    (AMSHI)

    Jehobah zai ’yantar da mu,

    Mu yi imani da Allah.

    Mu yi adalci,

    Mu yi aminci,

    Mu goyi bayan Mulkinsa.

    Jehobah za ya cece mu,

    Shi mai iko ne.

(Ka kuma duba 1 Sam. 2:9; Zab. 2:​2, 3, 9; Mis. 2:8; Mat. 6:33.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba