Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • CO-pgm17 pp. 6-7
  • Lahadi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Lahadi
  • Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2017
  • Makamantan Littattafai
  • Lahadi
    Tsarin Ayyuka Taron Yanki na 2024
  • Lahadi
    Tsarin Ayyuka Taron Yanki na 2025
  • Lahadi
    Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2021
  • Lahadi
    Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2020
Dubi Ƙari
Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2017
CO-pgm17 pp. 6-7
Hotunan da za a nuna da safe a ranar Lahadi a taron yanki na Shaidun Jehobah na 2017.

Lahadi

“Wanda ya jimre har matuƙa shi ne za ya tsira”​—MATTA 24:13

DA SAFE

  • 8:20 Sauti da Bidiyo na Musamman

  • 8:30 Waƙa ta 121 da Addu’a

  • 8:40 JERIN JAWABAI: Wajibi Ne Ku Yi Tsere da Jimiri

    • Ku Yi Tsere a Hanyar da Za Ku Sami Lada! (1 Korintiyawa 9:24)

    • Ku Horar da Kanku da Kyau (1 Korintiyawa 9:​25-27)

    • Ku Sauƙe Nauyi Marasa Amfani (Ibraniyawa 12:1)

    • Ku Bi Misalin Amintattun Bayin Allah (Ibraniyawa 12:​2, 3)

    • Ku Ci Abinci Mai Gina Jiki (Ibraniyawa 5:​12-14)

    • Ku Sha Ruwa Sosai (Ru’ya ta Yohanna 22:17)

    • Ku Bi Dokokin Gasar (2 Timotawus 2:5)

    • Ku Kasance da Tabbacin Samun Ladan (Romawa 15:13)

  • 10:10 Waƙa ta 141 da Sanarwa

  • 10:20 JAWABI DAGA LITTAFI MAI TSARKI GA JAMA’A: Kar Ka Gaji da Jira! (Ishaya 48:17; Irmiya 29:11)

  • 10:50 Nazarin Hasumiyar Tsaro

  • 11:20 Waƙa ta 20 da Shaƙatawa

Hotunan da za a nuna da rana a ranar Lahadi a taron yanki na Shaidun Jehobah na 2017.

DA RANA

  • 12:35 Sauti da Bidiyo na Musamman

  • 12:45 Waƙa ta 57

  • 12:50 WASAN KWAIKWAYO: Ku Tuna da Matar Lutu​—Sashe na 3 (Luka 17:28-33)

  • 1:20 Waƙa ta 54 da Sanarwa

  • 1:30 Ka Jira Ta, Ba Za Ta Makara Ba! (Habakkuk 2:3)

  • 2:30 Waƙa ta 129 da Addu’ar Rufewa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba