Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • CO-pgm24 pp. 6-7
  • Lahadi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Lahadi
  • Tsarin Ayyuka Taron Yanki na 2024
  • Makamantan Littattafai
  • Lahadi
    Tsarin Ayyuka Taron Yanki na 2025
  • Lahadi
    Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2021
  • Lahadi
    Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2020
  • Lahadi
    Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2017
Dubi Ƙari
Tsarin Ayyuka Taron Yanki na 2024
CO-pgm24 pp. 6-7
Hotuna: Abubuwan da za a tattauna ranar Lahadi. 1. Zakariya da matarsa Alisabatu. 2. Yusuf yana rike da Yesu a shagonsa na kafinta. 3. Yesu a sama yana kallon duniya.

Lahadi

“. . . saꞌan nan ƙarshen ya zo”—Matiyu 24:14

Da Safe

  • 8:20 Sauti da Bidiyo

  • 8:30 Waƙa ta 84 da Adduꞌa

  • 8:40 JERIN JAWABAI: Ku Yi Koyi da Waɗanda Suka Ba da Gaskiya Ga Labari Mai Daɗi

    • • Zakariya (Ibraniyawa 12:5, 6)

    • • Alisabatu (1 Tasalonikawa 5:11)

    • • Maryamu (Zabura 77:12)

    • • Yusuf (Karin Magana 1:5)

    • • Simeyon da Hannatu (1 Tarihi 16:34)

    • • Yesu (Yohanna 8:31, 32)

  • 10:05 Waƙa ta 65 da Sanarwa

  • 10:15 JAWABI DAGA LITTAFI MAI TSARKI GA JAMAꞌA: Me Ya Sa Ba Ma Tsoron Munanan Labarai? (Zabura 112:1-10)

  • 10:45 Nazarin Hasumiyar Tsaro

  • 11:15 Waƙa ta 61 da Shaƙatawa

Da Rana

  • 12:35 Sauti da Bidiyo

  • 12:45 Waƙa ta 122

  • 12:50 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI DA ZA A SAURARA: “Babu Wani Ɓata Lokaci” (Ruꞌuyar da Aka Yi wa Yohanna 10:6)

  • 1:20 Waƙa ta 126 da Sanarwa

  • 1:30 Mene ne Ka Koya?

  • 1:40 Me Ya Sa Muke Bukatar Mu Riƙe Bisharar da Ƙarfi, Kuma Ta Yaya Za Mu Yi Hakan? (1 Korintiyawa 2:16; 15:1, 2, 58; Markus 6:30-34)

  • 2:30 Sabuwar Waƙar JW da Adduꞌar Rufewa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba