Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • CO-pgm21 p. 8
  • Bayani don Wadanda Suka Halarci Taron

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Bayani don Wadanda Suka Halarci Taron
  • Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2021
  • Makamantan Littattafai
  • Bayani don Wadanda Suka Halarci Taron
    Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2022
  • Bayani ga Wadanda Suka Halarci Taron
    Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2020
  • Bayani ga Wadanda Suka Halarci Taron
    Tsarin Ayyuka Taron Yanki na 2024
  • Bayani ga Wadanda Suka Halarci Taron
    Tsarin Ayyuka Taron Yanki na 2025
Dubi Ƙari
Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2021
CO-pgm21 p. 8

Bayani don Waɗanda Suka Halarci Taron

BAFTISMA Dattawan ikilisiyarku sun riga sun shirya yadda za a yi baftisma a ranar Asabar bayan sashe na safe bisa ga yanayin yankinku.

GUDUMMAWA Za a fassara jawaban taron yankin nan zuwa harsuna fiye da 400. Gudummawarku za ta taimaka wajen tafiyar da waɗannan ayyuka da ake yi a dukan duniya. Za ku iya ba da gudummawarku ta intane a dandalin donate.jw.org/ha. Muna matuƙar godiya don gudummawar da kuke bayarwa. Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah tana alfahari da yadda kuke ba da gudummawa don a ci gaba da yin hidimar Mulkin Allah.

’Yan’uwa mata biyu suna tsaye kusa da amalanke a kan titi, suna ma wani mutum wa’azi a Indiya.

MAKARANTAR MASU YAƊA BISHARAR MULKI Majagaban da ke tsakanin shekaru 23 da 65 da suke so su faɗaɗa hidimarsu, su gaya wa sakataren ikilisiyarsu kuma su cika fom na Makarantar Masu Yaɗa Bisharar Mulki da ke dandalinmu.

Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah ce ta shirya wannan taron

© 2021 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba