Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 154
  • Kauna Ba Ta Karewa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Kauna Ba Ta Karewa
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Asabar
    Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2019
  • Ka Gina Ƙaunar Da Ba Ta Ƙarewa Daɗai
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Ƙauna Ta Gina Ka
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2001
  • “Ku Yi Zaman Ƙauna”
    Ka Kusaci Jehobah
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 154

WAƘA TA 154

Kauna Ba Ta Karewa

Hoto

(1 Korintiyawa 13:8)

  1. 1. Dukanmu a nan,

    Muna kaunar juna—

    Babu hakan a duniya.

    Mu abokai ne

    Masu bangaskiya

    Mu ba na duniya ba ne.

    (KAFIN AMSHI)

    Kaunarmu na nan daram.

    Ba za ta mutu ba.

    (AMSHI)

    Kaunar Jehobah

    Ba ta karewa sam

    Halinsa ne.

    Kaunar Jehobah

    Ce ta fi amfani.

    Ita muke yi yau

    Za mu rika yin ta

    Ba fasawa.

  2. 2. Muna fama da

    Matsaloli sosai

    A wannan duniyar Shaidan,

    Amma bayarwa

    Na sa farin ciki,

    Muna karfafa junanmu.

    (KAFIN AMSHI)

    Kaunar mu na nan daram.

    Ba za ta mutu ba.

    (AMSHI)

    Kaunar Jehobah

    Ba ta karewa sam

    Halinsa ne.

    Kaunar Jehobah

    Ce ta fi amfani.

    Ita muke yi yau

    Za mu rika yin ta.

    (AMSHI)

    Kaunar Jehobah

    Ba ta karewa sam

    Halinsa ne.

    Kaunar Jehobah

    Ce ta fi amfani.

    Ita muke yi yau

    Za mu rika yin ta.

    Ba fasawa,

    Ba fasawa,

    Ba fasawa.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba