Asabar
“KU YI ZAMAN ƘAUNA”—AFISAWA 5:2
DA SAFE
9:20 Sauti da Bidiyo
9:30 Waƙa ta 85 da Addu’a
9:40 JERIN JAWABAI: Ku Riƙa Nuna Ƙaunar da Ba Ta Ƙarewa ga ’Yan’uwanmu Masu Bi
Waɗanda Suke Mana Ja-goranci (1 Tasalonikawa 5:12, 13)
Gwamraye da Marayu (Yaƙub 1:27)
Waɗanda Suka Tsufa (Littafin Firistoci 19:32)
Waɗanda Suke Hidima ta Cikakken Lokaci (1 Tasalonikawa 1:3)
Waɗanda Suka Ƙaura (Littafin Firistoci 19:34; Romawa 15:7)
10:50 Waƙa ta 58 da Sanarwa
11:00 JERIN JAWABAI: Ku Nuna Ƙaunar da Ba Ta Ƙarewa a Hidimarku
Ku Nuna Cewa Kuna Ƙaunar Allah (1 Yohanna 5:3)
‘Ku Ƙaunaci Maƙwabtanku Kamar Yadda Kuke Ƙaunar Kanku’ (Matiyu 22:39)
Ku So Kalmar Allah (Zabura 119:97; Matiyu 13:52)
11:45 JAWABIN BAFTISMA: Ku Koyi Yadda Za Ku Nuna Ƙauna Daga Wurin Yesu (Matiyu 11:28- 30)
12:15 Waƙa ta 52 da Shaƙatawa
DA RANA
1:35 Sauti da Bidiyo
1:45 Waƙa ta 84
1:50 JERIN JAWABAI: Yadda ’Yan’uwanmu Suke Nuna Ƙauna A . . .
Afirka (Farawa 16:13)
Asiya (Ayyukan Manzanni 2:44)
Turai (Yohanna 4:35)
Arewacin Amirka (1 Korintiyawa 9:22)
Yankunan Teku (Zabura 35:18)
Kudancin Amirka (Ayyukan Manzanni 1:8)
2:55 JERIN JAWABAI: Ku Nuna Ƙaunar da Ba Ta Ƙarewa a Iyalinku
Ka Ƙaunaci Matarka (Afisawa 5:28, 29)
Ki Ƙaunaci Mijinki (Afisawa 5:33; 1 Bitrus 3:1-6)
Ku Ƙaunaci Yaranku (Titus 2:4)
3:35 Waƙa ta 35 da Sanarwa
3:45 FIM: Labarin Josiah Zai Koya Mana Mu Ƙaunaci Jehobah Kuma Mu Ƙi Mugunta—Kashi na 1 (2 Tarihi 33:10-24; 34:1, 2)
4:15 Ku Koya Wa Yaranku Yadda Za Su Nuna Ƙauna (2 Timoti 3:14, 15)
4:50 Waƙa ta 134 da Addu’ar Rufewa