Asabar
“Ku Dage Sosai Ku Kiyaye Bangaskiyarku”—Yahuda 3
DA SAFE
9:20 Sauti da Bidiyo
9:30 Waƙa ta 57 da Addu’a
9:40 JERIN JAWABAI: Ku Tuna Cewa Marasa Bangaskiya Za Su Iya Zama Masu Bangaskiya!
• Mutanen Nineba (Yona 3:5)
• ’Yan’uwan Yesu (1 Korintiyawa 15:7)
• Manyan Mutane (Filibiyawa 3:7, 8)
• Waɗanda Ba Su Damu da Addini Ba (Romawa 10:13-15; 1 Korintiyawa 9:22)
10:30 Ku Taimaka Musu Su Zama Masu Bangaskiya da Littafin Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (Yohanna 17:3)
10:50 Waƙa ta 67 da Sanarwa
11:00 JERIN JAWABAI: Suna Dagewa Wajen Kiyaye Bangaskiyarsu
• Waɗanda Abokan Aurensu Ba Shaidu Ba (Filibiyawa 3:17)
• Waɗanda Mahaifinsu Ne Ko Mahaifiyarsu Ce Kaɗai Take Koya Musu Game da Jehobah (2 Timoti 1:5)
• Kiristoci Marasa Aure (1 Korintiyawa 12:25)
11:45 JAWABIN BAFTISMA: Za Ku Rayu Har Abada Idan Kuna da Bangaskiya! (Matiyu 17:20; Yohanna 3:16; Ibraniyawa 11:6)
12:15 Waƙa ta 79 da Shaƙatawa
DA RANA
1:35 Sauti da Bidiyo
1:45 Waƙa ta 24
1:50 JERIN JAWABAI: Yadda ’Yan’uwanmu Suke Nuna Bangaskiya a . . .
• Afirka
• Asiya
• Turai
• Arewacin Amirka
• Yankunan Teku
• Kudancin Amirka
2:15 JERIN JAWABAI: Ku Ƙara Ƙwazo a Hidimarku da Bangaskiya
• Ku Koyi Sabon Yare (1 Korintiyawa 16:9)
• Ku Je Inda Ake Bukatar Masu Shela (Ibraniyawa 11:8-10)
• Ku Cika Fom na Makarantar Masu Yaɗa Bisharar Mulki (1 Korintiyawa 4:17)
• Ku Taimaka a Aikin Gine-ginenmu (Nehemiya 1:2, 3; 2:5)
• Ku Riƙa Ajiye “Wani Abu” Don Yin Gudummawa (1 Korintiyawa 16:2)
3:15 Waƙa ta 84 da Sanarwa
3:20 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI: Daniyel: Mutum Mai Bangaskiya—Kashi na 1 (Daniyel 1:1–2:49; 4:1-33)
4:20 “Ku Dage Sosai Ku Kiyaye Bangaskiyarku”! (Yahuda 3; Karin Magana 14:15; Romawa 16:17)
4:55 Waƙa ta 38 da Addu’ar Rufewa