Jumma’a
“Ubangiji za ya albarkaci mutanensa da salama”—Zabura 29:11, Littafi Mai Tsarki
Da Safe
9:20 Sauti da Bidiyo
9:30 Waƙa ta 86 da Addu’a
9:40 JAWABIN MAI KUJERA: Jehobah Shi Ne “Allah Mai Ba da Salama” (Romawa 15:33; Filibiyawa 4:6, 7)
10:10 JERIN JAWABAI: Yadda Ƙauna Take Kawo Salama
• Ƙaunar Allah (Matiyu 22:37, 38; Romawa 12:17-19)
• Ƙaunar Maƙwabta (Matiyu 22:39; Romawa 13:8-10)
• Son Maganar Allah (Zabura 119:165, 167, 168)
11:05 Waƙa ta 24 da Sanarwa
11:15 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI DA ZA A SAURARA: Yakub—Mutum Mai Son Zaman Lafiya (Farawa 26:12–33:11)
11:45 “Amfanin Yin Abin da Yake Daidai, Shi Ne Salama” (Ishaya 32:17; 60:21, 22)
12:15 Waƙa ta 97 da Shaƙatawa
Da Rana
1:35 Sauti da Bidiyo
1:45 Waƙa ta 144
1:50 JERIN JAWABAI: Bari Alkawuran Allah Dangane da Salama Su Sa Ku Murna
• “Bayina Za Su Ci . . . Su Sha” (Ishaya 65:13, 14)
• “Za Su Gina Gidaje, . . . Su Shuka Gonakin Inabi” (Ishaya 65:21-23)
• “Kyarkeci Zai Zauna da Ɗan Rago” (Ishaya 11:6-9; 65:25)
• “Ba Mazaunin Ƙasar da Zai Ce, ‘Ina Ciwo’” (Ishaya 33:24; 35:5, 6)
• “Zai Halaka Mutuwa har Abada!” (Ishaya 25:7, 8)
2:50 Waƙa ta 35 da Sanarwa
3:00 JERIN JAWABAI: Abin da Zai Sa A Sami Salama a Iyali
• Ku Nuna Ƙauna da Ban Girma (Romawa 12:10)
• Ku Dinga Tattaunawa Sosai (Afisawa 5:15, 16)
• Ku Dinga Yin Abubuwa Tare (Matiyu 19:6)
• Ku Bauta wa Jehobah Tare (Yoshuwa 24:15)
3:55 Ku Goyi Bayan “Sarkin Salama” da Dukan Zuciyarku (Ishaya 9:6, 7; Titus 3:1, 2)
4:15 Kada Ku Bari A Ruɗe Ku da Salama da Ba Ta Gaske Ba! (Matiyu 4:1-11; Yohanna 14:27; 1 Tasalonikawa 5:2, 3)
4:50 Waƙa ta 112 da Addu’ar Rufewa