Lahadi
“Bari Allah mai kawo sa zuciya ya ba ku cikakken farin ciki da salama”—Romawa 15:13
Da Safe
9:20 Sauti da Bidiyo
9:30 Waƙa ta 101 da Addu’a
9:40 JERIN JAWABAI: Yadda Suka Nemi Salama Kuma Suka Same Ta
• Yusuf da ꞌYanꞌuwansa (Galatiyawa 6:7, 8; Afisawa 4:32)
• Mutanen Gibeyon (Afisawa 5:17)
• Gideyon (Alƙalai 8:2, 3)
• Abigiyel (1 Sama’ila 25:27-31)
• Mefiboshet (2 Sama’ila 19:25-28)
• Bulus da Barnaba (Ayyukan Manzanni 15:36-39)
• ꞌYanꞌuwa a Zamaninmu (1 Bitrus 2:17)
11:05 Waƙa ta 28 da Sanarwa
11:15 JAWABI DAGA LITTAFI MAI TSARKI GA JAMA’A: Me Za Mu Yi don Mu Zama Aminan Allah? (Yakub 4:8; 1 Yohanna 4:10)
11:45 Waƙa ta 147 da Shaƙatawa
Da Rana
1:35 Sauti da Bidiyo
1:45 Waƙa ta 23
1:50 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI: Jehobah Yana Bi da Mu ta Hanyar Salama—Kashi na 2 (Ishaya 48:17, 18)
2:30 Waƙa ta 139 da Sanarwa
2:40 Tabbas Za A Sami Salama a Ko’ina! (Romawa 16:20; 1 Korintiyawa 15:24-28; 1 Yohanna 3:8)
3:40 Sabuwar Waƙar JW da Addu’ar Rufewa