Jummaꞌa
“Ka yi wa Ubangiji Allahnka sujada”—Matiyu 4:10
Da Safe
8:20 [8:20]a Sauti da Bidiyo
8:30 [8:30] Waƙa ta 74 da Adduꞌa
8:40 [8:40] JAWABIN MAI KUJERA: Mece ce Bauta ta Gaskiya? (Ishaya 48:17; Malakai 3:16)
9:10 [9:10] WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI:
Labarin Hidimar Yesu: Sashe na 2
“Wannan Shi Ne Ɗana”—Kashi na Ɗaya (Matiyu 3:1–4:11; Markus 1:12, 13; Luka 3:1–4:7; Yohanna 1:7, 8)
9:40 [9:40] Waƙa ta 122 da Sanarwa
[9:50] JERIN JAWABAI: Yadda Za Mu Yi Amfani da Darussan da Muka Koya Daga Muꞌujizar Yesu ta Farko
• Ku Nuna Tausayi (Galatiyawa 6:10; 1 Yohanna 3:17)
• Ku Kasance da Sauƙin Kai (Matiyu 6:2-4; 1 Bitrus 5:5)
• Ku Riƙa Bayarwa Hannu Sake (Maimaitawar Shariꞌa 15:7, 8; Luka 6:38)
[10:20] Yadda “Ɗan Rago na Allah” Ya Ɗauke Zunubi (Yohanna 1:29; 3:14-16)
9:50 [10:45] JERIN JAWABAI: Annabce-annabce Game da Almasihu Sun Cika!—Kashi na I
• Allah Ya Shaida Shi (Zabura 2:7; Matiyu 3:16, 17; Ayyukan Manzanni 13:33, 34)
• Ya Fito Ne Daga Zuriyar Dauda (2 Samaꞌila 7:12, 13; Matiyu 1:1, 2, 6)
• An Naɗa Shi Ya Zama Almasihu Shugaba Wanda Aka Keɓe (Daniyel 9:25; Luka 3:1, 2, 21-23)
10:45 [11:40] Waye Ne Ainihi Yake Iko da Duniya? (Markus 12:17; Luka 4:5-8; Yohanna 18:36)
11:15 [12:10] Waƙa ta 22 da Shaƙatawa
Da Rana
12:35 [1:10] Sauti da Bidiyo
12:45 [1:20] Waƙa ta 121
12:50 [1:25] JERIN JAWABAI: Ku Koyi Darussa Daga Amsoshin da Yesu Ya Ba Shaiɗan!
• Mu Yi Rayuwa Bisa ga Kalmar Jehobah (Matiyu 4:1-4)
• Kada Ku Gwada Jehobah (Matiyu 4:5-7)
• Za Mu Bauta wa Jehobah Shi Kaɗai (Matiyu 4:10; Luka 4:5-7)
• Ku Riƙa Kāre Gaskiya (1 Bitrus 3:15)
1:50 [2:25] Waƙa ta 97 da Sanarwa
2:00 [2:35] JERIN JAWABAI: Darussa Daga Ƙasar da Yesu Ya Yi Rayuwa
• Jejin Yahudiya (Matiyu 3:1-4; Luka 4:1)
• Kogin Urdun (Matiyu 3:13-15; Yohanna 1:27, 30)
• Urushalima (Matiyu 23:37, 38)
• Samariya (Yohanna 4:7-9, 40-42)
• Galili (Matiyu 13:54-57)
• Finikiya (Luka 4:25, 26)
• Suriya (Luka 4:27)
3:10 [3:45] Mene ne Yesu Yake Gani a Cikinka? (Yohanna 2:25)
3:45 [4:20] Waƙa ta 34 da Adduꞌar Rufewa
a Lokacin da ke cikin baka biyu [ ] domin ranar Asabar da ake “Tsabtace Mahalli” ne.