Asabar
“Kishi na ƙaunar da nake yi wa gidanka tana ƙunana kamar wuta”—Yohanna 2:17
Safe
8:20 [11:00] Sauti da Bidiyo
8:30 [11:10] Waƙa ta 93 da Adduꞌa
8:40 [11:20] “Me Kuke Nema?” (Yohanna 1:38)
8:50 [11:30] WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI:
Labarin Hidimar Yesu: Sashe na 2
“Wannan Shi Ne Ɗana”—Kashi na Biyu (Yohanna 1:19–2:25)
9:20 [12:00] Waƙa ta 54 da Sanarwa
9:30 [12:10] JERIN JAWABAI: Ku Yi Koyi da Waɗanda Suka Ƙaunaci Bauta ta Gaskiya!
• Yohanna Mai Baftisma (Matiyu 11:7-10)
• Andarawus (Yohanna 1:35-42)
• Bitrus (Luka 5:4-11)
• Yohanna (Matiyu 20:20, 21)
• Yakub (Markus 3:17)
• Filibus (Yohanna 1:43)
• Nataniyel (Yohanna 1:45-47)
10:35 [1:15] JAWABIN BAFTISMA: Abin da Baftismarku Take Nufi (Malakai 3:17; Ayyukan Manzanni 19:4; 1 Korintiyawa 10:1, 2)
11:05 [1:45] Waƙa ta 52 da Shaƙatawa
Da Rana
12:35 [2:45] Sauti da Bidiyo
12:45 [2:55] Waƙa ta 36
12:50 JERIN JAWABAI: Yadda Za Mu Yi Amfani da Darussan da Muka Koya Daga Muꞌujizar Yesu ta Farko
• Ku Nuna Tausayi (Galatiyawa 6:10; 1 Yohanna 3:17)
• Ku Kasance da Sauƙin Kai (Matiyu 6:2-4; 1 Bitrus 5:5)
• Ku Riƙa Bayarwa Hannu Sake (Maimaitawar Shariꞌa 15:7, 8; Luka 6:38)
1:20 Yadda “Ɗan Rago na Allah” Ya Ɗauke Zunubi (Yohanna 1:29; 3:14-16)
1:45 [3:00] JERIN JAWABAI: Annabce-annabce Game da Almasihu Sun Cika!—Kashi na Biyu
• Himma Domin Gidanka Yana Ƙunana Ni Kamar Wuta (Zabura 69:9; Yohanna 2:13-17)
• Ku Yaɗa “Labari Mai Daɗi ga Talakawa” (Ishaya 61:1, 2)
• ‘Babban Haske Ya Haskaka’ Galili (Ishaya 9:1, 2)
2:20 [3:35] Waƙa ta 117 da Sanarwa
2:30 [3:45] “Ku Fitar da Waɗannan Daga Nan!” (Yohanna 2:13-16)
3:00 [4:15] “Zan Tā da Shi” (Yohanna 2:18-22)
3:35 [4:50] Waƙa ta 75 da Adduꞌar Rufewa