Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin:
1. Ta yaya za mu ‘ji abin da ruhun yake cewa’? (R. Yar. 1:3, 10, 11; 3:19)
2. Me zai taimaka mana mu ci-gaba da ƙwazo a hidimarmu, kuma mu riƙa jimrewa? (R. Yar. 2:4)
3. Ta yaya za mu jimre tsanani ba tare da jin tsoro ba? (K. Mag. 29:25; R. Yar. 2:10, 11)
4. Me zai taimake mu mu guji musanta Yesu? (R. Yar. 2:12-16)
5. Ta yaya za mu ci-gaba da riƙe abin da muke da shi kam-kam? (R. Yar. 2:24, 25; 3:1-3, 7, 8, 10, 11)
6. Me zai taimaka mana mu ci-gaba da ƙwazo a hidimarmu? (R. Yar. 3:14-19; Mat. 6:25-27, 31-33)
© 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
CA-brpgm26-HA Ng