Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin:
1. Waɗanne irin mutane ne Jehobah yake nema? (Yohanna 4:23, 24)
2. Ta yaya ruhu mai tsarki zai taimaka mana mu yi iya ƙoƙarinmu a hidimarmu? (A. M. 16:6-10; 1 Kor. 2:10-13; Filib. 4:8, 9)
3. Ta yaya za mu ‘riƙa faɗin gaskiyar Littafi Mai Tsarki a fili’? (2 Kor. 4:1, 2)
4. Mene ne yin sujada cikin gaskiya ya ƙunsa? (K. Mag. 24:3; Yoh. 18:36, 37; Afis. 5:33; Ibran. 13:5, 6, 18)
5. Ta yaya za mu “sayi gaskiya kuma kada mu sayar da ita”? (K. Mag. 23:23)
© 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
CA-copgm26-HA