Gabatarwa
MENE NE RA’AYINKA?
Za ka iya amfana daga furucin nan:
“Allah ya yi ƙaunar duniya har ya ba da Ɗansa, haifaffe shi kaɗai”?—Yohanna 3:16.
Waɗannan talifofin Hasumiyar Tsaro sun bayyana yadda za ka amfana daga wahalar da Yesu ya sha da kuma mutuwarsa.