Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • wp18 Na 2 p. 16
  • “Masu Tawali’u Za Su Gāji Kasan”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Masu Tawali’u Za Su Gāji Kasan”
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Me Za Ka Samu Idan Ka San Gaskiya?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2020
  • Za Ka Iya Zama Aminin Allah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2019
  • Za Ka Iya Zaban Yadda Rayuwarka Za Ta Zama
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2021
  • Mene Ne Ra’ayinka Game Da Nan Gaba?
    Mene Ne Ra’ayinka Game Da Nan Gaba?
Dubi Ƙari
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2018
wp18 Na 2 p. 16
Wata iyali

“Masu Tawali’u Za Su Gāji Kasan”

Yawancinmu mun ga yadda ake nuna wa mutane rashin adalci da kuma yadda ake cin zalin mutane masu adalci. Shin akwai lokacin da za a daina rashin adalci da mugunta kuwa a duniya?

Littafin Zabura 37 ya ba da amsar kuma ya ba mu shawara mai kyau game da hakan. Ka yi la’akari da abin da ya faɗa a tambayoyi na gaba.

  • Yaya za mu yi sha’ani da waɗanda suke wulaƙanta mu?​—Aya ta 1 da 2.

  • Me za a yi wa mugayen mutane?​—Aya ta 10.

  • Wace albarka za a yi wa mutane masu adalci?​—Aya ta 11 da 29.

  • Me ya kamata mu yi yanzu?​—Aya ta 34.

Kalaman littafin Zabura 37 sun nuna dalla-dalla begen waɗanda suka ‘yi sauraro ga Ubangiji, suka kiyaye tafarkinsa.’ Shaidun Jehobah za su ji daɗin taimaka maka ka yi nazarin Littafi Mai Tsarki kuma ka san yadda za ka tsai da shawarar da za ta sa kai da danginka ku sami albarka a nan gaba.

Don ƙarin bayani game da nufin Allah da kuma duniya, ka duba babi na 3 na littafin nan, Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada! Shaidun Jehobah ne suka wallafa shi. Za ka kuma iya samunsa a dandalin www.pr418.com/ha

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba