Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • wp20 Na 1 p. 16
  • Me Za Ka Samu Idan Ka San Gaskiya?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Me Za Ka Samu Idan Ka San Gaskiya?
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2020
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • ME KAKE BUKATAR KA YI?
  • “Shi Ne Mai Lura da Ku”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2019
  • Za Ka So Ka San Amsoshin Tambayoyin Nan?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2020
  • Za Ka Iya Zama Aminin Allah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2019
  • Mene Ne Ra’ayinka Game Da Nan Gaba?
    Mene Ne Ra’ayinka Game Da Nan Gaba?
Dubi Ƙari
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2020
wp20 Na 1 p. 16

Me Za Ka Samu Idan Ka San Gaskiya?

Allah, wanda ba ya ƙarya, ya ba ka damar samun “rai na har abada.”​—Yohanna 3:16.

ME KAKE BUKATAR KA YI?

Wata yarinya tana karanta Littafi Mai Tsarki a na’urarta sa’ad da take shagon shan shayi
  • Ka koyi abin da ke cikin Kalmar Allah.​—Yohanna 17:​3, 17.

  • Ka ƙudura cewa za ka yi wa Allah biyayya.​—Maimaitawar Shari’a 30:​19, 20.

  • Ka riƙa yin abin da Allah yake so a kullum.​—Yaƙub 1:25.

Shaidun Jehobah a ko’ina a duniya suna amfana daga abin da suke koya a Littafi Mai Tsarki. Za su so su koya maka abin da suka koya.

Don ka koyi ƙarin gaskiya daga Littafi Mai Tsarki, ka duba ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! Shaidun Jehobah ne suka wallafa ta. Za ka iya samunt a dandalin www.pr418.com/ha.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba