Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • wp19 Na 2 p. 16
  • “Shi Ne Mai Lura da Ku”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Shi Ne Mai Lura da Ku”
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Za Ka Iya Zama Aminin Allah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2019
  • Me Za Ka Samu Idan Ka San Gaskiya?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2020
  • Yaya Allah yake ji game da wahalar da kake sha?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2018
  • Wahala Za Ta Ƙare Kuwa?
    Wahala Za Ta Ƙare Kuwa?
Dubi Ƙari
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2019
wp19 Na 2 p. 16

“Shi Ne Mai Lura da Ku”

Wata mata tana murmushi kuma tana tafiya da gaba gadi a cikin jama’a

Ko da wasu sun yashe ka, akwai wani da ba zai yashe ka ba. Wane ne wannan?

Sarki Dauda wanda ya yi mulki a dā, ya ce: “Ko da babana da mamata sun yashe ni, Yahweh zai lura da ni.”​—Zabura 27:10.

Jehobah ne “Uba mai yawan tausayi, Allah wanda yake yi mana kowace irin ta’aziyya, Allah yana yi mana ta’aziyya a cikin dukan wahalarmu.”​—2 Korintiyawa 1:​3, 4.

“Ku danƙa masa dukan damuwarku, gama shi ne mai lura da ku.”​—1 Bitrus 5:7.

Don sanin yadda Allah yake so ya taimake ka, ka duba babi na 12 na littafin nan Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki? Shaidun Jehobah ne suka wallafa. Kuma za ka iya samun sa a www.pr418.com/ha

Don ƙarin bayani game da yadda za ka kusaci Allah, ka duba babi na 12 na littafin nan Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?. Shaidun Jehobah ne suka wallafa shi, za ka kuma iya samunsa a dandalin www.pr418.com/ha

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba