Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • wp18 Na 3 p. 16
  • Yaya Allah yake ji game da wahalar da kake sha?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yaya Allah yake ji game da wahalar da kake sha?
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2018
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • KA GA ABIN DA LITTAFI MAI TSARKI YA CE
  • Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2017
  • “Shi Ne Mai Lura da Ku”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2019
  • Za Ka Iya Zama Aminin Allah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2019
  • Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2017
Dubi Ƙari
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2018
wp18 Na 3 p. 16
Mutane suna neman abubuwa a wata unguwa da ta kone

Yaya Allah yake ji game da wahalar da kake sha?

Wasu mutane sun yi imani cewa Allah ba ya ganin wahalar da muke sha kuma bai damu da hakan ba.

KA GA ABIN DA LITTAFI MAI TSARKI YA CE

  • Allah yana gani kuma ya damu

    “Yahweh kuwa ya lura cewa muguntar ’yan Adam ta yi yawa a duniya, . . .  kuma zuciyarsa ta ɓaci ƙwarai.”​—Farawa 6:​5, 6.

  • Allah zai cire dukan wahalar da muke sha

    “Ba da daɗewa ba mugaye za su ɓace, ko ka duba inda suke a dā, ba za ka gan su ba. Amma masu sauƙin kai za su gāji ƙasar, su sami farin cikinsu cikin salama a yalwace.”​—Zabura 37:​10, 11.

  • Abin da Allah yake so ya yi maka

    ‘Na san irin shirin da nake da shi domin ku. Shiri ne na alheri, ba na masifa ba, domin in ba ku bege da rayuwa ta nan gaba. Ni Yahweh na faɗa. Sa’an nan za ku yi kira gare ni, ku juyo, ku yi addu’a gare ni, ni zan kuwa ji ku.’​—Irmiya 29:​11, 12.

    “Ku yi kusa da Allah, shi kuwa zai yi kusa da ku.”​—Yaƙub 4:8.

Don ƙarin bayani game da dalilin da ya sa Allah ya ƙyale wahala, ka duba darasi na 26 a littafin nan, Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada! Shaidun Jehobah ne suka wallafa shi kuma kuma za ka iya samunsa a dandalin www.pr418.com/ha

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba