Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Nuwamba p. 4
  • Ka Ji Dadin Dukan Aikinka

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Ji Dadin Dukan Aikinka
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Ji Dadi Cikin Dukan Aikinka
    “Ku Tsare Kanku Cikin Ƙaunar Allah”
  • Ka Ji Dadin Aikin da Kake Yi
    Ku Ci Gaba da Kaunar Allah
  • Ka Kasance Da Irin Halin Almasihu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2000
  • Abin da Ya Sa Ya Kamata Mu Yi Aiki
    Ka Koya Daga Wurin Babban Malami
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Nuwamba p. 4

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MAI-WA’AZI 1-6

Ka Ji Daɗin Dukan Aikinka

Jehobah yana so mu ji daɗin aikinmu kuma ya koya mana yadda za mu yi hakan. Za mu iya jin daɗin aikinmu idan muka kasance da ra’ayin da ya dace.

Za ka iya jin daɗin aikinka idan ka . . .

3:13; 4:6

  • Wani mutum yana jin dadin aikinsa

    kasance da ra’ayi mai kyau

  • Wani mutum yana tunanin yadda aikinsa zai taimaka ma wasu

    yi tunani a kan yadda aikinka yake amfanar mutane

  • Wani mutum yana cin abinci da iyalinsa

    yi aiki tuƙuru, amma idan ka bar wurin aiki, ka mai da hankali ga iyalinka da kuma ibadarka

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba