Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Janairu p. 5
  • An Albarkaci Hezekiya don Bangaskiyarsa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • An Albarkaci Hezekiya don Bangaskiyarsa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Makamantan Littattafai
  • Mala’ikan Jehobah Ya Kāre Hezekiya
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • ‘Kada Ka Ji Tsoro Ni Zan Taimake Ka’
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • Allah Ya Taimaki Sarki Hezekiah
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
  • Su waye ne Makiyaya Bakwai da Shugabannai Takwas a Yau?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Janairu p. 5

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ISHAYA 34-37

An Albarkaci Hezekiya don Bangaskiyarsa

Rabshakeh da sojojinsa a kusa da ganuwar Urushalima

Sarki Sennakerib na Assuriya ya tura Rabshakeh zuwa Urushalima don ya gaya musu cewa su ba da kansu. Assuriyawa sun yi amfani da dabaru dabam-dabam don su sa Yahudawa su ba da kai ba tare da sun yi yaƙi ba.

  • Sojojin Assuriya a wajen Urushalima

    Ba mai taimakonku. Masarawa ba za su iya taimaka muku ba.​—Ish 36:6

  • Mutane suna shakka

    Shakka. Jehobah ba zai yi yaƙi a madadinku ba domin yana fushi da ku.​—Ish 36:7, 10

  • Sojojin Assuriya

    Tsorata. Ba ku isa ku yi yaƙi da sojojin Assuriyawa ba.​—Ish 36:​8, 9

  • Wani babban gida da kuma gona

    Jarrabawa. Ba da kanku ga Assuriyawa zai inganta rayuwarku.​—Ish 36:​16, 17

Hezekiya ya kasance da bangaskiya sosai ga Jehobah

37:1, 2, 14-20, 36

  • Ya yi iya ƙoƙarinsa don ya kāre birnin daga harin da za a kawo musu

  • Ya yi addu’a ga Jehobah ya cece su kuma ya ƙarfafa jama’a su yi hakan

  • Jehobah ya albarkace shi don bangaskiyarsa ta wajen tura mala’ika ya halaka sojojin Assuriyawa guda 185,000 a dare ɗaya

    Hezekiya yana yin addu’a kuma mala’ika yana rike da takobi
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba