Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Agusta p. 4
  • Ku Kasance da Halaye Masu Kyau​—Karfin Hali

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Kasance da Halaye Masu Kyau​—Karfin Hali
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Makamantan Littattafai
  • Kasancewa da Ƙarfin Zuciya Bai Fi Ƙarfinmu Ba
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • “Ka Yi Karfin Hali . . . Ka Kama Aikin”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
  • Ka Ba Ni Karfin Hali
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • “Ka Ƙarfafa, Ka Yi Ƙarfin Zuciya Ƙwarai”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Agusta p. 4

RAYUWAR KIRISTA

Ku Kasance da Halaye Masu Kyau​—Ƙarfin Hali

ME YA SA YAKE DA MUHIMMANCI:

  • Muna bukatar ƙarfin hali a wa’azi.​—A. M. 5:27-29, 41, 42

  • Za a san ko muna da ƙarfin hali a lokacin ƙunci mai girma.​—Mt 24:15-21

  • Tsoron mutane zai iya jefa mu cikin matsala.​—Irm 38:17-20; 39:4-7

YADDA ZA KA KASANCE DA HALIN:

  • Ka yi bimbini a kan yadda Jehobah yake ceton bayinsa.​—Fit 14:13

  • Ka roƙi Jehobah ya ba ka ƙarfin hali.​—A. M. 4:29, 31

  • Ka dogara ga Jehobah sosai.​—Za 118:6

ʼYan’uwa biyu suna karfafa wani don su yi wa’azi tare

Ya kamata in daina jin tsoron me sa’ad da nake wa’azi?

KU KALLI BIDIYON NAN KU GUJI ABUBUWAN DA ZA SU SA KU ZAMA MARASA AMINCI​—JIN TSORON MUTUM, SAI KU AMSA TAMBAYOYIN NAN:

  • Me ya sa kasancewa da ƙarfin hali yake da muhimmanci sosai a wa’azi?

  • Mene ne aka ambata a littafin Misalai 29:25?

  • Me ya sa muke bukatar mu kasance da ƙarfin hali tun yanzu?

MISALI DAGA LITTAFI MAI TSARKI DON BIMBINI:

An gaya wa Ezekiyel cewa aikinsa ba mai sauƙi ba ne.​—Eze 2:3-7; 33:7-9.

Ka tambayi kanka, ‘Ta yaya zan kasance da ƙarfin hali kamar Ezekiyel?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba