Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Oktoba p. 8
  • “ʼYa’yanku Maza da Mata Za Su Yi Annabci”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “ʼYa’yanku Maza da Mata Za Su Yi Annabci”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Makamantan Littattafai
  • Za Mu Tafi Tare da Ku
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2020
  • “Za Mu Tafi Tare da Ku”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2016
  • Ruhu Mai Tsarki Yana Shaida Mana
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2016
  • Ruhun Allah Yana Ba Mu Tabbaci
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2020
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Oktoba p. 8

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | JOEL 1-3

“ʼYa’yanku Maza da Mata Za Su Yi Annabci”

2:​28, 29

Kiristoci shafaffu suna saka hannu a yin annabci. Suna haka ta wajen yin magana game da “ayyuka masu-girma na Allah” da kuma yaɗa ‘bishara ta mulki.’ (A. M. 2:​11, 17-21; Mt 24:14) Waɗansu tumaki suna goyon bayan su a wannan aikin

A ranar Fentakos wani shafaffen Kirista ya yi “annabci” ta wajen shaida ‘bisharar mulki’ ga mutane da suka fito daga wurare dabam-dabam

2:32

Mene ne yake nufi a ‘kira sunan Jehobah’?

  • Sanin sunan

  • Daraja sunan

  • Dogara ga Wanda ke da sunan

Ka tambayi kanka, ‘Ta yaya zan goyi bayan shafaffu a wannan annabcin da suke yi?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba