Ana wa’azi a wata kasuwa a ƙasar Saliyo
Gabatarwa
AWAKE!
Tambaya: Me ya sa yanayin duniya yake daɗa lalacewa?
Nassi: Irm 10:23
Littafi: Wannan mujallar ta bayyana dalilin da ya sa miliyoyin mutane suka gaskata cewa abubuwa za su gyaru a nan gaba.
AWAKE!
Tambaya: Allah yana da suna kuwa?
Nassi: Za 83:18
Littafi: Wannan talifin ya bayyana ma’anar sunan Allah da kuma dalilin da ya sa ya kamata mu yi amfani da shi. [Ka buɗe inda talifin nan “The Bible’s Viewpoint—God’s Name” yake.]
KU KOYAR DA GASKIYA
KA RUBUTA TAKA GABATARWA
Ku yi amfani da fasalin da ke baya don rubuta taku gabatarwar wa’azi.