Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Satumba p. 1
  • Gabatarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • HASUMIYAR TSARO
  • HASUMIYAR TSARO (bangon baya)
  • KU KOYAR DA GASKIYA
  • KA RUBUTA TAKA GABATARWA
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Satumba p. 1
Wata ʼyar’uwa tana yi ma wata mata da ʼyarta wa’azi a jihar West Bengal a kasar Indiya

Ana yi ma wata mata da ʼyarta wa’azi a jihar West Bengal a ƙasar Indiya

Gabatarwa

HASUMIYAR TSARO

Hasumiyar Tsaro Na 5 2016 | A Ina Za Ka Iya Samun Karfafa?

Tambaya: Muna bukatar ƙarfafa ko kuma ta’aziya a kullum. Amma a ina ne za mu iya samun ta’aziya ko kuma ƙarfafa?

Nassi: 2Ko 1:3, 4

Abin da Za Ka Ce: Wannan Hasumiyar Tsaron ya nuna yadda Allah zai ƙarfafa ko ta’azantar da mu.

HASUMIYAR TSARO (bangon baya)

Tambaya: Wasu suna tunanin cewa Mulkin Allah yana zuciyar mutum; wasu kuma suna ganin cewa ƙoƙarce-ƙoƙarcen ʼyan Adam ne wajen kawo salama a duniya. Mene ne ra’ayinka?

Nassi: Da 2:44

Abin da Za Ka Ce: Littafi Mai Tsarki ya ce Mulkin Allah gwamnati ce ta musamman. Wannan talifin ya tattauna wasu abubuwa da Littafi Mai Tsarki ya faɗa game da Mulkin Allah.

KU KOYAR DA GASKIYA

Wani Baibul da ke a bude

Tambaya: Ta yaya za mu san cewa Allah yana kula da mu?

Nassi: 1Bi 5:7

Gaskiya: Allah yana son mu yi masa addu’a don yana kula da mu.

KA RUBUTA TAKA GABATARWA

Ku yi amfani da fasalin da ke baya don rubuta taku gabatarwar wa’azi.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba