DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YOHANNA 1-2
Yesu Ya Yi Mu’ujizarsa Ta Farko
Mu’ujizar da Yesu ya fara yi ta nuna mana yadda halinsa yake. Mene ne labarin Littafi Mai Tsarkin nan ya koya mana game da furuci da suke gaba?
Ko da yake Yesu ya mai da hankali ga yin wa’azi, amma ya nemi lokaci don ya shaƙata da abokanansa
Yesu ya damu da yadda mutane suke ji
Yesu mai bayarwa ne