Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Satumba p. 4
  • Ku Kasance da Ra’ayin da Ya Dace Yayin da Kuke Bin Yesu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Kasance da Ra’ayin da Ya Dace Yayin da Kuke Bin Yesu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Babu Abin da Zai Sa Mai Adalci Tuntuɓe
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2021
  • Kada Ka Yarda Wani Abu Ya Hana Ka Bin Yesu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2021
  • Ka Guji Sa Kanka da Kuma Wasu Yin Tuntube
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Ra’ayin Wa Kake da Shi?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Satumba p. 4

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YOHANNA 5-6

Ku Kasance da Ra’ayin da Ya Dace Yayin da Kuke Bin Yesu

6:9-11, 25-27, 54, 66-69

Sa’ad da Yesu ya yi wani kwatanci da almajiransa ba su fahimta ba, wasu ba su ji daɗi ba. Sai suka daina bin sa. Tun da Yesu ya ciyar da su ta hanyar mu’ujiza kuma sun tabbata cewa ikon da ya yi amfani da shi daga Allah ne, me ya sa suka daina bin sa? Ba sa bin sa da niyya mai kyau. Suna bin Yesu don abubuwan da suke samu a wurinsa ne.

Don haka, ya kamata mu tambayi kanmu: ‘Me ya sa nake bin Yesu? Ina yin hakan don albarkun da nake samuwa yanzu da waɗanda zan samu a nan gaba ne? Ko kuma ina yi ne domin ina ƙaunar Jehobah kuma ina son in faranta masa rai?’

Ta hanyar mu’ujiza Yesu ya ciyar da almajiransa; da yawa daga cikin almajiran sun bar bin Yesu kuma Yesu ya tambayi manzannin idan su ma suna son su bar shi

Me ya sa za mu iya daina bauta wa Jehobah idan muna bauta masa musamman don dalilai na gaba?

  • Muna jin daɗin yin tarayya da mutanen Allah

  • Muna son mu yi rayuwa a Aljanna

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba