Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Satumba p. 2
  • ‘Firist Na Har Abada Bisa ga Tsarin Melkizedek’

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • ‘Firist Na Har Abada Bisa ga Tsarin Melkizedek’
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Satumba p. 2
Yesu yana zaune a kan kujerar mulki a sama kuma yana rike da sandar sarautarsa

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IBRANIYAWA 7-8

‘Firist Na Har Abada Bisa ga Tsarin Melkizedek’

7:1-3, 17

Ta yaya Melkizedek yake wakiltar Yesu?

  • 7:1​—Sarki da kuma firist

  • 7:3, 22-25​—Ba abin da ya nuna cewa ya gāji wani ko yana da magāji

  • 7:5, 6, 14-17​—Naɗa shi firist aka yi, ba gādar hakan ya yi ba

Babban firist na Isra’ila sanye da kayansa na firist

Ta yaya matsayin Yesu na firist ya fi na Haruna? (it-1 1113 ¶4-5)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba