Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Nuwamba p. 3
  • Manufar Hadayun da Aka Yi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Manufar Hadayun da Aka Yi
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Hadayu Na Yabo Da Ke Faranta Wa Jehovah Rai
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2000
  • Hadayu Da Suke Faranta Wa Allah Rai
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2000
  • Ka Koya Daga “Surar Gaskiya”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Nuwamba p. 3
Hotuna: Na 1. Shanaye, raguna, da awaki da za a yi hadaya da su. Na 2. Yesu a kan gungumen azaba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LITTAFIN FIRISTOCI 1-3

Manufar Hadayun da Aka Yi

1:3; 2:1, 12; 3:1

Dokar alkawari ta bukaci mutane su riƙa ba da hadayu kuma hadayun sun faranta ran Jehobah. Ban da haka ma, hadayun sun yi nuni ga hadayar Yesu ko kuma amfanin hadayar a gare mu. ​—Ibr 8:​3-5; 9:9; 10:​5-10.

  • Kamar yadda aka gaya ma Isra’ilawa su yi hadaya da lafiyayyun dabbobi, haka ma jikin Yesu da ya yi hadaya da shi lafiyayye ne, bai da tabo.​—1Bi 1:​18, 19; ka kalli hoton da ke shafin farko

  • Kamar yadda ake ba da hadayun ƙonawa gaba ɗaya ga Jehobah, haka ma Yesu ya ba da kansa dungum ga Jehobah

  • Kamar yadda Isra’ilawa suke ba da hadayun gyara zumunci don suna da dangantaka mai kyau da Allah, haka ma shafaffu da suke cin gurasa da shan ruwan inabi a Taron Tunawa da Mutuwar Yesu suna da dangantaka mai kyau da Allah

Wani shafaffen Kirista yana cin gurasa a lokacin Taron Tunawa da Mutuwar Yesu.
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba