Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Janairu p. 12
  • Jehobah Yana Tsara Mutanensa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jehobah Yana Tsara Mutanensa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Halin Mutum Ɗaya Zai Iya Amfani Mutane da Yawa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Yadda Jehobah Yake Ja-gorar Mutanensa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Kana Koyan Darasi Daga Kurakuranka Kuwa?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Janairu p. 12

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Yana Tsara Mutanensa

[Ku kalli bidiyon nan Gabatarwar Littafin Ƙidaya.]

Isra’ilawa sun yi zango bisa ƙungiya-ƙungiya da ya ƙunshi ƙabilu uku-uku (L.Ƙi 1:​52, 53; w94-E 12/1 9 ¶4)

Isra’ilawa da suka yi zango za su kai miliyan 3 ko fiye da hakan (L.Ƙi 2:​32, 33; it-1-E 397 ¶4)

Jehobah yana so mutanensa su bauta masa bisa tsari. Kamar yadda Jehobah ya tsara Isra’ilawa a dā, haka ma yake so mu ma mu kasance da tsari.​—1Ko 14:​33, 40.

Zanen da ya nuna yadda Isra’ilawa suka yada zango. Mazaunin ne a tsakiya. Zuriyar Lawiyawa ne suka yi zango kusa da mazaunin: Haruna ne a ta gabas, Dangin Kohat a ta kudu, Dangin Gershon a ta yamma, Dagin Merari kuma a ta arewa. Kabilu 12 na Isra’ila ne suke nesa da mazaunin. Zuriyar Issakar da Yahuda da Zebulun ne a ta gabas. Zuriyar Gad da Ruben da Simeyon ne a ta kudu. Zuriyar Benyamin da Ifrayim da Manasse ne a ta yamma. Zuriyar Naftali da Dan da Asher ne a ta arewa.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya zan nuna cewa ina goyon bayan ƙungiyar Jehobah?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba