Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Maris p. 11
  • Ka Kasance da Sauƙin Kai ko da Kana Fuskantar Matsi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Kasance da Sauƙin Kai ko da Kana Fuskantar Matsi
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Tuna?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2019
  • Kasancewa da Amincewar Allah Duk da Canje-Canje na Rayuwa
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • Ku Zama Masu Tawali’u Don Ku Faranta Ran Jehobah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2019
  • Ku Ci-gaba da Nuna Yadda Kuke Ƙaunar Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Maris p. 11
Wani dan’uwa matashi yana so ya je taro. Ya natsu kuma ya kasance da saukin kai duk da cewa mahaifinsa da ba Mashaidi ba yana masa fada. An yi wa gidan ado da abubuwan addini da kuma bishiyar Kirisimati.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ka Kasance da Sauƙin Kai ko da Kana Fuskantar Matsi

Gunaguni da matsi da Isra’ilawa suka yi sun gwada sauƙin kan Musa (L.Ƙi 20:​2-5; w19.02 12 sakin layi na 19)

Musa ya daina kasancewa da sauƙin kai na ɗan lokaci (L.Ƙi 20:10; w19.02 13 sakin layi na 20-21)

Jehobah ya yi wa Musa da Haruna horo don kuskuren da suka yi (L.Ƙi 20:12; w09 10/1 17 sakin layi na 5)

Mutumin da yake da sauƙin kai ba ya saurin fushi kuma ba ya fahariya ko girman kai. Sauƙin kai yana sa mutum ya jimre abubuwa da haƙuri ba tare da yin fushi ko riƙe mutane a zuci ko kuma ramako ba.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba