Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Mayu p. 15
  • “Mene ne Yahweh Allahnku Yake So a Gare Ku?”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Mene ne Yahweh Allahnku Yake So a Gare Ku?”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Bauta wa Jehobah Ba ta Fi Ƙarfinmu Ba
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Abin da Ke Littafi Mai Tsarki Gaskiya Ne, ba Tatsuniya Ba
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Abin da Muka Koya Daga Kwatancin da Ke Wata Waƙa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Kana da Hali Irin na Ayuba?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Mayu p. 15

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Mene ne Yahweh Allahnku Yake So a Gare Ku?”

Ka yi wa Jehobah biyayya saboda kana ƙaunar sa da kuma tsoron sa (M.Sh 10:12; w10 1/1 20 sakin layi na 3-4)

Yin biyayya yana kawo albarka da yawa (M.Sh 10:13; w10 1/1 20 sakin layi na 6)

Jehobah yana so mu yi kusa da shi (M.Sh 10:15; cl 16 sakin layi na 2)

Jehobah ba ya tilasta mana mu yi masa biyayya. A maimakon haka, yana so mu ƙaunace shi kuma mu yi masa biyayya ‘da dukan zuciyarmu.’ (Ro 6:17) Waɗanda suka zaɓa su bauta wa Jehobah suna yin rayuwa mafi kyau.

Hotunan wata mata da take tsai da shawarar bauta wa Jehobah. Na 1. Tana yawan shan giya kuma tana shan sigari. Na 2. Ta koyi wani abu a nazarin da take yi na Littafi Mai Tsarki kuma abin ya taba zuciyarta. Na 3. Tana tattaunawa da farin ciki da abokanta da suke bauta wa Jehobah.
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba