Ayuba yana taimaka wa masu bukata
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Kana da Hali Irin na Ayuba?
Halin Ayuba ya sa maƙwabtansa suna daraja shi (Ayu 29:7-11)
An san Ayuba da nuna wa mabukata ƙauna marar canjawa (Ayu 29:12, 13; w02 6/1 19 sakin layi na 19; ka duba hoton shafin farko)
Ayuba ya nuna wa mutane adalci (Ayu 29:14; it-1-E 655 sakin layi na 10)
Sunan kirki yana da muhimmanci. (w09 4/1 31 sakin layi na 3-4) Za mu sami sunan kirki idan mun ci gaba da nuna halin kirki.
KA TAMBAYI KANKA, ‘Waɗanne halaye ne aka san ni da su?’