KA YI WA’AZI DA KWAZO
Yadda Za Mu Yi Wa’azi
Haɗuwa ta Fari
Tambaya: Mene ne Allah ya nufa wa ’yan Adam?
Nassi: Fa 1:28
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya muka san cewa Allah zai cika nufinsa game da ’yan Adam?
AN TATTAUNA NASSIN A LITTAFIN NAN:
Komawa Ziyara
Tambaya: Ta yaya muka san cewa Allah zai cika nufinsa game da ’yan Adam?
Nassi: Ish 55:11
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Yaya rayuwa za ta kasance bayan Allah ya cika nufinsa game da ’yan Adam?
AN TATTAUNA NASSIN A LITTAFIN NAN: