Yusuf ya dogara ga Jehobah a lokacin da yake kurkuku a Masar
Yadda Za Mu Yi Wa’azi
●○○ HAƊUWA TA FARI
Tambaya: Me yake faruwa da mutum bayan ya mutu?
Nassi: M. Wa 9:5a
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Idan mutum ya mutu, zai sake rayuwa kuwa?
○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO
Tambaya: Idan mutum ya mutu, zai sake rayuwa kuwa?
Nassi: A. M 24:15
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Yaya rayuwa za ta kasance bayan Allah ya ta da ’yan’uwanmu da suka mutu?
○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU
Tambaya: Yaya rayuwa za ta kasance bayan Allah ya ta da ’yan’uwanmu da suka mutu?
Nassi: Ish 32:18
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya Allah zai sa duniya ta kasance da salama?