Musa ya ɗaga hannunsa don ya raba Jar Teku
Yadda Za Mu Yi Wa’azi
●○ HAƊUWA TA FARI
Tambaya: Mene ne zai taimaka mana sa’ad da muke fama da baƙin ciki?
Nassi: 2Ko 1:3, 4
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Me ke faruwa da mutum sa’ad da ya mutu?
○● KOMAWA ZIYARA
Tambaya: Me ke faruwa da mutum sa’ad da ya mutu?
Nassi: M. Wa 9:5, 10
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Za mu sake ganin waɗanda suka mutu kuwa?