Nuhu da iyalinsa suna shirin shiga jirgin
Yadda Za Mu Yi Wa’azi
●○○ HAƊUWA TA FARI
Tambaya: Mene ne sunan Allah?
Nassi: Za 83:18
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Wane halin Jehobah ne ya fi muhimmanci?
○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO
Tambaya: Wane halin Jehobah ne ya fi muhimmanci?
Nassi: 1Yo 4:8
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya za ka zama aminin Allah?
○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU
Tambaya: Ta yaya za ka zama aminin Allah?
Nassi: Yoh 17:3
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Jehobah yana gaya mana abin da zai faru a nan gaba kuwa?