Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Maris p. 12
  • Ku Dogara ga Jehobah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Dogara ga Jehobah
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Zama Mai Tawali’u Sa’ad da Ka Yi Nasara
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Dabarun Yaƙi da Dauda Ya Yi Amfani da Su
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Labari Mai Daɗi da Ke Sa Ƙarfin Zuciya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Jehobah Zai Ƙarfafa Ka
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Maris p. 12
Dauda da daya cikin mutanensa sun boye a bayan kogo sa’ad da Sarki Saul yake fita daga kogon. Dauda yana gaya wa mutum da ke rike da takobi kada ya kashe Saul.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Dogara ga Jehobah

Dauda ya sami zarafin da zai sa ya daina fuskantar jarabawa (1Sam 24:3-5)

Dauda ya kasance da ra’ayin Jehobah game da yanayinsa kuma ya kame kansa (1Sam 24:6, 7)

Dauda ya dogara cewa Jehobah zai magance matsalarsa (1Sam 24:12, 15; w04 4/1 24 sakin layi na 8)

Kamar Dauda, ya kamata mu dogara ga Jehobah maimakon mu yi abin da zai saɓa wa ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki don mu magance matsalolinmu.—Yak 1:4; w16.04 14 sakin layi na 15, 16.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba