Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Mayu p. 2
  • Dabarun Yaƙi da Dauda Ya Yi Amfani da Su

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Dabarun Yaƙi da Dauda Ya Yi Amfani da Su
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Biyayya Ta Fi Yin Hadaya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Ku Dogara ga Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Ka Zama Mai Tawali’u Sa’ad da Ka Yi Nasara
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Da Farko Saul Mai Tawali’u Ne Kuma Ya San Kasawarsa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Mayu p. 2

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Dabarun Yaƙi da Dauda Ya Yi Amfani da Su

Dauda ya nemi yadda zai tsira daga hannun Saul (1Sam 27:​5-7; w07 3/1 23 sakin layi na 7-8)

Dauda ya kāre iyakokin Yahuda (1Sam 27:​8, 9; w21.03 4 sakin layi na 8)

Dauda bai gaya wa Akish abubuwan da yake yi dalla-dalla ba (1Sam 27:​10-12; it-2-E 245 sakin layi na 6)

Wani dan’uwa ya yi shiru sa’ad ’yan sanda suke tuhumarsa.

A yau, hukumomi za su iya hana mu yin ibadarmu ko kuma su nemi sanin inda ’yan’uwanmu suke. A irin wannan lokacin, zai fi kyau mu yi shiru don kada mu saka ’yan’uwanmu cikin matsala.​—K. Ma 10:19; 11:12; M. Wa 3:7.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba