Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Maris p. 3
  • Biyayya Ta Fi Yin Hadaya

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Biyayya Ta Fi Yin Hadaya
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Girman Kai Zai Iya Sa Mutum Ya Zub da Mutuncinsa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Ka Gaya wa Jehobah Duk Abin da Ke Damunka
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Waye Ne Sarkinka?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Dabarun Yaƙi da Dauda Ya Yi Amfani da Su
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Maris p. 3
Sarki Saul yana gaya wa wani sojan Isra’ila da ke rike da takobi cewa kada ya kashe Agag. A baya kuma, wani soja ya kwaso tumaki.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Biyayya Ta Fi Yin Hadaya

Annabin Jehobah ya gaya ma Sarki Saul duk abubuwan da ya kamata ya yi (1Sam 15:3)

Saul ya yi ƙoƙarin ba da hujjojin da suka sa ya yi wa Jehobah rashin biyayya (1Sam 15:13-15)

Jehobah ba ya amincewa da ibadar marasa biyayya (1Sam 15:22, 23; w07 7/1 18 sakin layi na 4; w20 11/15 20 sakin layi na 4, 5)

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ina bin umurnin da ƙungiyar Jehobah take bayarwa ba tare da ɓata lokaci ba?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba