Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Janairu p. 14
  • Waye Ne Sarkinka?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Waye Ne Sarkinka?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Biyayya Ta Fi Yin Hadaya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Dabarun Yaƙi da Dauda Ya Yi Amfani da Su
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Girman Kai Zai Iya Sa Mutum Ya Zub da Mutuncinsa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Jehobah Zai Ƙarfafa Ka
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Janairu p. 14
Annabi Sama’ila ya daga hannunsa sama sa’ad da yake wa wasu Isra’ilawa magana.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Waye Ne Sarkinka?

Isra’ilawa sun yi karambani sun ce suna bukatan sarki (1Sam 8:4, 5; it-2-E 163 sakin laya na 1)

Isra’ilawa ba su gamsu da sarautar Jehobah ba da yake ba sa ganin sa (1Sam 8:7, 8; ia 72 sakin layi na 18)

Jehobah ya gaya musu matsalolin da za su fuskanta idan aka naɗa musu sarki (1Sam 8:9, 18; w10 1/15 30 sakin layi na 9)

Jehobah ne mai iko bisa dukan halittunsa. Yana kula da kuma mutunta talakawansa. Idan muka yi biyayya kuma muka goyi bayan sarautarsa, zai albarkace mu har abada.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya nake nuna cewa ni mai goyon bayan sarautar Jehobah ne?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba