Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Maris p. 2
  • Girman Kai Zai Iya Sa Mutum Ya Zub da Mutuncinsa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Girman Kai Zai Iya Sa Mutum Ya Zub da Mutuncinsa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Biyayya Ta Fi Yin Hadaya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Da Farko Saul Mai Tawali’u Ne Kuma Ya San Kasawarsa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Girman Kai Yana Kaiwa Ga Kunya
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2000
  • Yin “Biyayya ta Fi Hadaya”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Maris p. 2
Sarki Saul yana mika hadaya a kan bagadi da bai kamata ya yi ba.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Girman Kai Zai Iya Sa Mutum Ya Zub da Mutuncinsa

Sarki Saul yana ganin yana tsaka mai wuya (1Sam 13:5-7)

Girman kai ya sa Saul bai bi umurnin Jehobah ba (1Sam 13:8, 9; w00 8/1 23 sakin layi na 17)

Jehobah ya hukunta Saul (1Sam 13:13, 14; w07 7/1 19 sakin layi na 8)

Wani yakan nuna shi mai girman kai ne, idan ya yi karambanin yin wani abin da ba a ba shi izinin yi ba. Mai girman kai ba ya sanin kasawarsa. Waɗanne yanayoyi ne za su iya sa mutum ya zama mai girman kai?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba