Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Janairu p. 15
  • Da Farko Saul Mai Tawali’u Ne Kuma Ya San Kasawarsa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Da Farko Saul Mai Tawali’u Ne Kuma Ya San Kasawarsa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Girman Kai Zai Iya Sa Mutum Ya Zub da Mutuncinsa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Yin “Biyayya ta Fi Hadaya”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • Biyayya Ta Fi Yin Hadaya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Yesu Ya Zabi Shawulu
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Janairu p. 15

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Da Farko Saul Mai Tawali’u Ne Kuma Ya San Kasawarsa

Saul ya nuna sauƙin kai kuma ya yi jinkirin a naɗa shi sarki (1Sam 9:21; 10:20-22; w20.08 10 sakin layi na 11)

Saul bai ɗau mataki da gaggawa ba sa’ad da aka yi masa baƙar magana (1Sam 10:27; 11:12, 13; w14 3/15 9 sakin layi na 8)

Saul ya bi ja-gorancin ruhu mai tsarki (1Sam 11:5-7; w95-E 12/15 10 sakin layi na 1)

Wani dattijo yana nuna ma wata ’yar’uwa da ke rike da katin aure wani nassi.

Tawali’u zai taimaka mana mu ga ayyukan da aka ba mu a ƙungiyar Jehobah da baiwar mu a matsayin kyauta daga wurin Jehobah. (Ro 12:3, 16; 1Ko 4:7) Ƙari ga haka, idan mu masu tawali’u ne, za mu ci gaba da dogara ga Jehobah don ya yi mana ja-goranci.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba