Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Yuli p. 6
  • Ka Dogara ga Jehobah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Dogara ga Jehobah
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Ya Yi wa Dauda Alkawari
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Jehobah Allah Ne Mai Yin Adalci
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Kyautar da Kake Bayarwa Sadaukarwa Ce a Gare Ka?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Son kai na Amnon Ya Jawo Masa Masifa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Yuli p. 6

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ka Dogara ga Jehobah

Jehobah yana jin kukanmu na neman taimako (2Sam 22:7)

Jehobah ya fi ƙarfin kowane abokin gāba (2Sam 22:​14-18; cl 19 sakin layi na 11)

Jehobah yana ɗaukan mataki don ya taimaka mana (2Sam 22:26; w13 6/15 17 sakin layi na 3-4)

Hotuna: 1. Wata ’yar’uwa matashiya tana zaune a kasa ta sunkuyar da kai, yayin da mahaifiyarta take yayyaga littattafanta kuma tana mata fada. 2. ’Yar’uwar tana karanta Littafi Mai Tsarki. 3. Tana tadi da ’yan’uwa a Majami’ar Mulki.

Jehobah zai iya kawar da matsalolinmu. Amma a yawancin lokuta, yana taimaka mana mu jimre ta wajen ruhu mai tsarki da Kalmarsa da kuma ’yan’uwanmu Kiristoci. (Za 55:22) Mene ne za mu iya yi domin Allah ya taimaka mana?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba