Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Yuli p. 7
  • Kyautar da Kake Bayarwa Sadaukarwa Ce a Gare Ka?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Kyautar da Kake Bayarwa Sadaukarwa Ce a Gare Ka?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Me Za Mu Iya Koya Daga “Waƙar Baka”?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Absalom Ya Yi Tawaye don Shi Mai Girman Kai Ne
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Jehobah Allah Ne Mai Yin Adalci
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Ka Dogara ga Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Yuli p. 7

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Kyautar da Kake Bayarwa Sadaukarwa Ce a Gare Ka?

An ba Dauda umurni ya gina bagaden hadaya a wurin bugun hatsi na Arauna (2Sam 24:18)

Arauna ya ce zai ba da kyautar wuri da kuma dabbobin da za a yi hadaya da su (2Sam 24:​21-23)

Dauda ba ya so ya ba da hadayar da bai biya kome a kai ba (2Sam 24:​24, 25; it-1-E 146)

Hotuna: Hanyoyin da za mu iya yin sadaukarwa. 1. ’Yan’uwa maza da mata suna gina Majami’ar Mulki. 2. Wata ’yar’uwar da ta tsufa tana saka kudi a akwatin gudummawa. 3. Ma’aurata suna wa’azi da amalanke. 4. ’Yan’uwa maza da mata suna taimakawa a wurin aikin agaji.

Jehobah yana farin ciki idan muka ba da lokacinmu da ƙarfinmu da kuma dukiyarmu don mu bauta masa ba tare da an tilasta mana ba. (w12 1/15 18 sakin layi na 8) Waɗanne maƙasudai ne za ka iya kafawa don ka ci gaba da “miƙa hadayar yabo ga Allah”?​—Ibr 13:15.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba