Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Mayu p. 14
  • Absalom Ya Yi Tawaye don Shi Mai Girman Kai Ne

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Absalom Ya Yi Tawaye don Shi Mai Girman Kai Ne
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Son kai na Amnon Ya Jawo Masa Masifa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Kyautar da Kake Bayarwa Sadaukarwa Ce a Gare Ka?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Jehobah Allah Ne Mai Yin Adalci
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Ka Bauta Wa Allahn Da Ke Ba Da ’Yanci
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Mayu p. 14
Absalom ya durkusa yana magana da mutum da ya rusuna masa a gaban bayinsa da sauran Isra’ilawa.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Absalom Ya Yi Tawaye don Shi Mai Girman Kai Ne

Absalom ya nemi yadda zai ɗaukaka kansa (2Sam 15:1; w16.02 23 sakin layi na 10)

Absalom ya rinjayi mutanen Isra’ila (2Sam 15:​2-6; w12 7/15 13 sakin layi na 5)

Absalom ya yi ƙoƙari ya ƙwace sarauta daga wurin mahaifinsa (2Sam 15:​10-12; it-1-E 1083-1084)

Bai dace mu zama masu neman matsayi ido rufe ba. Muna bukatar mu dinga bincika abin da ke zuciyarmu a kai a kai. Maimakon mu riƙa neman yadda za mu burge mutane, ya kamata mu nemi hanyoyin da za mu taimaka musu.​—Fib 2:​3, 4.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba