Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Yuli p. 12
  • Abin da Za Mu Iya Koya Daga Ginshiƙai Biyu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin da Za Mu Iya Koya Daga Ginshiƙai Biyu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Sun Yi Ginin da Dukan Zuciyarsu
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Kana Koyan Darasi Daga Kurakuranka Kuwa?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Ku Ƙarfafa ꞌYanꞌuwanku Saꞌad da Suke Cikin Damuwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Yuli p. 12
Ginshikai biyu da ke kowane gefe a gaban haikalin.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Abin da Za Mu Iya Koya Daga Ginshiƙai Biyu

An ƙafa manyan ginshiƙai biyu a gaban haikalin, yadda mutane za su riƙa gani (1Sar 7:​15, 16; w13-E 12/1 13 sakin layi na 3)

An ba ginshiƙan sunaye masu ma’ana, wato Ja’chin da ke nufin “Jehobah ya ƙafa shi daram,” da kuma Bowaz da wataƙila yake nufin “da ƙarfi” (1Sar 7:21; it-1-E 348)

Jehobah zai taimaka wa mutanen su kafa haikalin muddin sun dogara gare shi (Za 127:1)

Ba mamaki cewa Jehobah ya taimaka mana mu shawo kan matsaloli da yawa kafin mu soma bauta masa. Amma wajibi ne mu ci gaba da dogara gare shi domin mu “tsaya sosai cikin bangaskiya.”​—1Ko 16:13.

Hotuna: 1. Wata mata ta karbi kasidar “Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!” daga wurin wata ’yar’uwa. 2. Matar tana tunani game da halinta na shan taba yayin da take karanta littafin “Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!” a gida. 3. An yi mata baftisma.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya zan nuna cewa na dogara ga Jehobah?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba