Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Yuli p. 11
  • Sun Yi Ginin da Dukan Zuciyarsu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Sun Yi Ginin da Dukan Zuciyarsu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Muhimmancin Hikima
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Sulemanu Ya Gina Haikali
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
  • Sulemanu Ya Yi Addu’a da Dukan Zuciyarsa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Haikalin Jehobah
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Yuli p. 11
Sarki Sulemanu yana saurarawa yayin da wani yake bayyana masa yadda aka tsara ginin haikalin, a wurin da ake ginin.

Sarki Sulemanu yana duba haikalin da ake ginawa

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Sun Yi Ginin da Dukan Zuciyarsu

Sulemanu ya yi amfani da kayan gini mafi kyau don ya gina haikali (1Sar 5:​6, 17; w11-E 2/1 15)

Isra’ilawa da yawa sun taimaka a aikin (1Sar 5:​13-16; it-1-E 424; it-2-E 1077 sakin layi na 1)

Sulemanu da sauran mutanen sun yi aiki tuƙuru na shekara bakwai kafin su kammala aikin (1Sar 6:38; ka duba hoton shafin farko)

Sulemanu da mutanen sun gina haikali mai kyau. Sun yi aikin da dukan zuciyarsu domin suna ƙaunar Jehobah. Abin baƙin ciki shi ne, mutanen da suka rayu bayan zamaninsu ba su yi ƙwazo a bautar Jehobah kamar su ba. Ba su kula da haikalin ba, har ma daga baya aka hallaka shi.

’Yan’uwa maza da mata suna share Majami’ar Mulki. A bayansu, wasu suna saka kudi a akwatin gudummawa da tattaunawa, da kuma tsara littattafai a ikilisiya.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Me nake yi don in ci gaba da kasancewa da ƙwazo a hidimata ga Jehobah?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba