Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Yuli p. 10
  • Muhimmancin Hikima

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Muhimmancin Hikima
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • “Hikima Mai-Fitowa Daga Bisa” Tana Aiki Kuwa A Rayuwarka?
    Ka Kusaci Jehobah
  • Sulemanu Ya Yi Addu’a da Dukan Zuciyarsa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Sun Yi Ginin da Dukan Zuciyarsu
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Sulemanu Sarki Ne Mai Hikima
    Littafi Mai Tsarki​—Wane Saƙo Ne Ke Cikinsa?
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Yuli p. 10
Sulemanu yana yi wa karuwai biyu shari’a, kowannensu ta ce dan nata ne.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Muhimmancin Hikima

Sulemanu ya roƙi Jehobah ya ba shi hikima (1Sar 3:​7-9; w11 12/15 8 sakin layi na 4-6)

Jehobah ya yi farin ciki da roƙon da Sulemanu ya yi (1Sar 3:​10-13)

Ƙasar Isra’ila ta zauna lafiya domin Sulemanu ya san muhimmancin hikima daga Allah (1Sar 4:25)

Mai hikima yana yin amfani da abin da ya sani da abin da ya koya don ya tsai da shawarwari masu kyau. Hikima ta fi zinariya daraja. (K. Ma 16:16) Kafin mu zama masu hikima, wajibi ne mu ci gaba da roƙon Jehobah ya ba mu hikimarsa. Ƙari ga haka, muna bukatar mu zama masu tsoron Allah, masu tawali’u da sanin kasawarmu kuma mu ci gaba da yin nazarin Kalmar Allah.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba