KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Yadda Za Mu Yi Wa’azi
Soma Nazari na Musamman (1-30 ga Satumba)
Tambaya: Zai yiwu mu ji daɗin rayuwa har abada?
Nassi: Za 37:29
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Za mu iya gaskatawa da Littafi Mai Tsarki?
Haɗuwa ta Fari
Tambaya: Ina ne za mu sami shawara mai kyau game da rayuwa?
Nassi: 2Ti 3:16, 17
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Me ya sa za ka amince da abin da ke Littafi Mai Tsarki?
Komawa Ziyara
Tambaya: Me ya sa za ka amince da abin da ke Littafi Mai Tsarki?
Nassi: Ayu 26:7
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Waɗanne tambayoyi ne aka ba da amsar su a Littafi Mai Tsarki?